ha_tq/jhn/10/19.md

257 B

Menene Yahudawa suka ce saboda kalmomin Yesu?

Dayawa a cikinsu suka ce, "yana da aljani, kuma mahaukaci ne. Don me ku ke sauraronsa?" Waɗansu kuma suka ce, "ẅaɗannan ba kalmomin wanda yake da aljani ba ne. Ko mai aljani zai iya buɗe idanun makaho?"