ha_tq/jhn/10/17.md

275 B

Don menene Uban na ƙaunar Yesu?

Uban na ƙaunar Yesu domin ya bada ransa domin ya same shi kuma.

Wani na iya ɗaukar ran Yesu?

A'a. Ya na ba da shi da kansa.

Ina ne Yesu ya sami ikon ba da ransa ya kuma ƙarba?

Yesu ya ƙarbi wannan umarnin daga wurin Ubansa ne.