ha_tq/jhn/10/09.md

177 B

Yesu ya ce shi ne kofan. Menene na faru da waɗanda sun shiga ta kofan?

Waɗanda sun shiga ta wurin Yesu, kofan, za su sami ceto, za su shiga su fita su kuma sami makiyayya.