ha_tq/jhn/10/01.md

261 B

Bisa ga Yesu, wanene ɓarawo da ɗan fashi?

Ya ce wanda bai shiga ta kofa zuwa garken tumaki ba, amma ya haura ta wata hanya, wannan mutum barawo ne da dan fashi.

Wanene na shiga kofa ta garken tumaki?

Shi wanda ya shiga ta kofa shine makiyayin tumakin.