ha_tq/jhn/09/39.md

171 B

Menene Yesu ya ce game da zunuban Farisiyawan?

Yesu ya ce masu, " Inda ku makafi ne, da ba ku da zunubi, amma yanzu kun ce, 'Muna gani', don haka zunubinku ya tabbata.