ha_tq/jhn/09/30.md

146 B

A loƙacin da Farisawan suka bayyana mutumin, menene makahon ya ce kowa ya sani?

Makahon ya ce kowa ya san da cewa Allah baya jin masu zunubi.