ha_tq/jhn/09/24.md

335 B

Menene Farisawan suka faɗa wa makahon a loƙacin da sun kira shi na biyu?

Suka ce, "Ka girmama Allah. Mu kam mun sani wannan mutum mai zunubi ne."

Menene amsar makahon ga Farisawa a loƙacin da sun kira Yesu mai zunubi?

Ya amsa, "Ban sani ba ko shi mai zunubi ne. Abu guda ɗaya na sani: da Ni makaho ne, amma yanzu ina gani."