ha_tq/jhn/09/16.md

532 B

Menene rabuwa da ta taso tsakanin Farisawan?

Waɗansu Farisawa suka ce Yesu ba daga Allah yake ba domin ba ya kiyaye ranar Asabar (ya yi warkarwa a ranar Asabar) kuma waɗansu Farisawan suka ce yaya mai zunubi zai yi irin waɗannan alamu.

Menene mutumin da ya makanta a da ya faɗa game da Yesu a loƙacin da an tambayae shi?

Makahon ya ce, " shi annabi ne."

Don menene Yahudawa suka kira iyayen makahon da ya sami ganin gari?

Sun kira iyayen mutumin domin har yanzu ba su yarda cewa mutumin ne wanda ya taba makanta ba.