Menene mutanen da suka tare da mutumnin da makanta a da suka yi?
Sun kai mutumin wurin Farisiyawa.
Yaushe ne aka yi warkarwan?
Warkarwar makahon ya faru ne a ranar Asabar.
Menene Farisiyawa suka tambaye mutumnin da ke makaho a da?
Farisawan suka tambaye shi yadda ya sami ganin gari.