Menene Yesu ya yi ya kuma ce wa makahon?
Yesu ya tofa yawu a ƙasa, ya kwaba ƙasar da yawunsa, sai ya shafe idanun mutumin da ƙasar. Sai ya ce masa, tafi, ka wanke a tafkin Siloam.
Menene ya faru bayan makahon ya wanke a tafkin Siloam?
Ya dawo yana gani.