ha_tq/jhn/09/03.md

135 B

Menene Yesu ya ce shi ne dalilin da an haifi makahon?

Yesu ya ce an haifi mutumin a makance domin aikin Allah ya bayyana a cikinsa.