ha_tq/jhn/08/57.md

149 B

Menene maganar da Yesu ya yi domin ya nuna cewa ya na nan kafin Ibrahim?

Yesu ya ce, "Hakika, hakika, ina ce maku, kafin a haifi Ibrahim, NI NE."