ha_tq/jhn/08/52.md

367 B

Don menene Yahudawa sun ce Yesu na da aljanu?

Sun faɗa wannan domin Yesu ya ce, "Hakika, hakika, iIna ce maku, dukan wanda ya kiyaye maganata, ba za ya ga mutuwa ba."

Don menene Yahudawa sun zatan cewa maganar Yesu game da rashin ganin mutuwa wauta ne?

Sun yi wannan tunani domin sun yi tunanin mutuwar jiki ne. Ibrahim da annabawa sun mutu (mutuwa ta jiki).