ha_tq/jhn/08/42.md

576 B

Sa'ad da waɗannan Yahudawa sun ce su na da Uba, Allah, yaya ne Yesu ya tsauta masu?

Yesu ya ce masu, "Inda Allah Ubanku ne, da kun ƙaunace ni, gama na zo daga wurin Allah kuma ga ni anan, gama ba domin kaina nazo ba, shine ya aiko ni.

Menene Yesu ya faɗa game da Ibilis?

Yesu ya ce Ibilis mai kisan kai ne tun daga farko kuma ba ya tsayawa gaskiya saboda da babu gaskiya a cikin sa. Sa'anda yake fadin karya, yana maganar halinsa ne domin shi dama makaryaci ne da uban karya kuma.

Yesu ya ce wanene Mahaifin waɗannan Yahudawa?

Yesu ya ce mahaifin su Ibilis ne.