ha_tq/jhn/08/39.md

168 B

Don menene Yesu ya ce waɗannan Yahudawa ba 'ya'yan Ibrahim ba ne?

Yesu ya ce su ba 'ya'yan Ibrahim ba ne domin ba su yin aikin Ibrahim amma, suna so ku ƙashe shi.