ha_tq/jhn/08/34.md

155 B

Menene Yesu na nufin a loƙacin da ya ce, "... kuma za ku san gaskiya, gaskiya kuwa zata 'yantar da ku."?

Yesu ya na nufin yantarwa daga bautar zunubi.