ha_tq/jhn/08/31.md

414 B

Ta yaya ne Yesu ya ce Yahudawan da sun gaskanta da shi za su iya sanin cewa hakika su almajiransa ne?

Za su iya sanin cewa hakika su almajiran Yesu ta wurin tsaya a cikin maganarsa.

Menene Yahudawan da sun gaskanta da Yesu sun zata Yesu ke nufi a loƙacin da ya ce, "... kuma za ku san gaskiya, gaskiya kuwa zata 'yantar da ku."?

Waɗannan Yahudawan sun zata Yesu na maganar zama bawar, ko bauta ga mutane.