ha_tq/jhn/08/25.md

99 B

Menene abubuwan da Yesu ya faɗa wa duniya?

Yesu ya faɗa wa duniya abubuwan da yaji daga Uban.