ha_tq/jhn/08/23.md

380 B

A kan menene Yesu ya sa maganarsa game da Farisiyawa da cewa za su mutu a zunubansu?

Yesu ya sa maganannan akan sanin cewa su daga kasa suke, kuma shi kuwa daga bisa ni yake. Su na wannan duniya ne, shi kuwa ba na wannan duniya ba ne.

Yaya ne Farisiyawan za su iya tsira daga mutuwa a zunubansu?

Yesu ya ce za su mutu a cikin zunubansu In ba su bada gaskiya cewa NI NE ba.