ha_tq/jhn/08/12.md

244 B

Menene kokawar Farisiyawa bayan Yesu ya ce, "Ni ne hasken duniya, shi wanda ya biyo ni, ba zai yi tafiya cikin duhu ba, amma za ya sami hasken rai. "?

Farisawan sun koka cewa Yesu ya na bada shaida a kan sa, kuma shaidarsa ba gaskiya ba ne.