ha_tq/jhn/08/09.md

341 B

Menene mutanen sun yi bayan Yesu ya yi masu magana game da wanda zai fara jifa matan da aka kama da zina da dutse?

Bayan Yesu ya yi magana, sai sun fita ɗaya bayan ɗaya, kama daga babbansu zuwa na karshen.

Menene Yesu ya ce wa matan (da an kama ta a zina) ta yi?

Yesu ya ce mata ta yi tafiyarta, daga yanzu kada ta kara yin zunubi.