ha_tq/jhn/08/04.md

157 B

Don menene marubuta da Farisiyawa sun kawo wannan matan wa Yesu?

Sun kawo wannan matan wa Yesu domin su gwada shi su sami abin da za su zarge shi da shi.