ha_tq/jhn/08/01.md

240 B

A loƙacin da Yesu ya na koyar da mutane a cikin haikali, menene marubuta da Farisiyawa suka yi?

Suka kawo mace wadda aka kama ta tana zina. Su ka sa ta a tsakiyarsu, suka tambaye Yesu game da abin da zai iya ce akanta (ya sharanta ta).