ha_tq/jhn/07/45.md

199 B

Yaya ne jami'an tsaron suka amsa babban firist da kuma Farisiyawan da suka ce masu, "Don menene ba ku kawo shi ba (Yesu)?"

Jami'an tsaron suka amsa, "Ba mutumin da ya taba yin magana kamar haka."