ha_tq/jhn/07/39.md

291 B

Menene Yesu ke nufi a loƙacin da ya ce, " "Idan kowa yana jin kishi, ya zo wuri na ya sha. Shi wanda ya bada gaskiya gare ni kamar yadda nassi ya fadi, daga cikin sa rafukan ruwa na rai za su bulbulo."

Yesu ya fadi haka a kan Ruhu, wanda waɗanda suka bada gaskiya gare shi za su karba.