ha_tq/jhn/07/35.md

262 B

Yahudawan sun fahimci abin da Yesu ya ce a loƙacin da ya ce, "jimawa kadan ina tare ku, sa'annan in tafi wurin wanda ya aiko ni. Za ku neme ni ba za ku same ni ba; inda na tafi, ba za ku iya zuwa ba."?

Maganganunsu ya nuna cewa basu fahimci maganar Yesu ba.