ha_tq/jhn/07/23.md

358 B

Menene shaidar Yesu game da warkarwa a ranar Asabar?

Shaidar Yesu shi ne: Ku na yi wa mutane kaciya a ranar Asabar, domin kada a karya dokar Musa, don me kuka jin haushi na saboda na mai da mutum lafiyayye sarai ranar Asabar?

Yaya ne Yesu ya ce wa mutanen su yi shari'a?

Yesu ya ce masu kada su yi shari'a ta ganin ido, amma su yi shari'a mai adalci.