ha_tq/jhn/07/17.md

382 B

Yaya ne Yesu ya ce mutum za ya gane koyarwannan ko daga wurin Allah ta zo, ko kuma nashi ce ta kansa?

Yesu ya ce idan wani ya na so ya yi nufin akan wanda ya aiko shi, zai san game da wannan koyarwan, ko ya zo ne daga Allah ko ba haka ba.

Menene Yesu ya ce game da wanda ya nemi darajar wanda ya aiko shi?

Yesu ya ce mutum mai gaskiya ne, kuma babu rashin adalci a cikin sa.