ha_tq/jhn/07/14.md

136 B

Yaushe ne Yesu ya je cikin haikali har ya fara koyarwa?

Sa'anda aka kai rabin idin, sai Yesu ya shiga cikin haikali ya fara koyarwa.