ha_tq/jhn/07/12.md

295 B

Menene mutanen cikin taron sun faɗa game da Yesu?

Waɗansu suna cewa, "shi mutumin kirki ne." Waɗansu kuma suna cewa,"A'a yana karkatar da hankalin jama'a."

Don menene babu wanda ya yi magana a fili game da Yesu?

Ba wanda ya yi magana a fili a kan Yesu saboda suna jin tsoron Yahudawa.