ha_tq/jhn/07/10.md

130 B

Yaushe ne kuma yaya ne Yesu ya tafi idin?

Yesu ya tafi bayan da 'yan'uwansa su ka tafi wurin idin, amma a asirce ba a fili ba.