ha_tq/jhn/07/05.md

266 B

Menene dalilan da Yesu ya bayar domin rashin zuwa idin?

Yesu ya ce wa 'yan'uwansa cewa, "loƙacin shi bai yi ba tukuna, kuma loƙacin shi bai cika ba.

Don menene duniya ta ƙi Yesu?

Yesu ya ce duniya ta ƙi shi domin ya na fadin cewa ayyukansa ba su da kyau.