ha_tq/jhn/07/03.md

179 B

Don menene 'yan'uwanin Yesu sun sa shi ya je Idin Bukkoki na Yahudawa?

Sun sa shi ya je domin almajiransa su ga ayyukan da yake yi su ma kuma domin a gan shi a fili ga duniya.