ha_tq/jhn/03/16.md

316 B

Ta yaya ne Allah ya nuna cewa ya na ƙaunar Allah?

Ya nuna ƙaunarsa ta wurin ba da makadaicin Ɗansa, domin duk wanda ya bada gaskiya gareshi, kada ya mutu, amma ya samu rai madawwami.

Allah ya aiko ɗansa domin ya hallaka duniya ne?

A'a. Allah Y aiko da Ɗansa cikin duniya domin a ceci duniya ta wurin sa.