ha_tq/jhn/02/17.md

296 B

Yaya ne shugabanin Yahudawa sun amsa maganar Yesu a haikali?

Sun amsa suka ce masa, "Wace alama za ka nuna mana, da shike kana yin wadannan abubuwan?"

Yaya ne Yesu ya amsa shugabanin Yahudawa?

Ya amsa su ta wurin faɗa cewa, "Ku rushe wannan haikali, kuma a cikin kwana uku zan gina shi."