ha_tq/jhn/02/13.md

139 B

Menene Yesu ya samu a loƙacin da ya je haikali a Urushalima?

Ya iske masu sayar da shanu da tumaki da tantabaru, da masu canjin kuɗi.