ha_tq/jhn/02/09.md

238 B

Menene shugaban bikin ya ce bayan ya dandana ruwan da ya zama ruwan inabi?

Shugaban bikin yace, "Kowane mutum yakan raba ruwan inabi mai kyau da farko, kafin mai arhar bayan an shanye mai kyaun. Amma kai ka ajiye mai kyaun sai yanzu."