ha_tq/jhn/02/03.md

151 B

Don menene mahaifiyar Yesu ta ce wa Yesu, "basu da ruwan inabi"?

Ta faɗa wa Yesu wannan domin ta zata za su yi wani abu game da halin da ake ciki.