ha_tq/jhn/02/01.md

128 B

Wanene ke wurin bukin aure a Kana na Galili?

Yesu, mahaifiyarsa, da kuma almajiransa suna wurin bukin aure a Kana na Galili.