ha_tq/jhn/01/49.md

271 B

Menene Natana'ilu ya ce game da Yesu?

Natana'ilu ya amsa, "Rabbi, Kai Dan Allah ne! Kai Sarkin Isra'ila ne!"

Menene Yesu ya ce Natana'ilu zai gani?

Yesu ya faɗa wa Natana'ilu cewa zai gan sammai a buɗe, mala'ikun Allah kuma suna hawa suna sauka akan Dan Mutum."