ha_tq/jhn/01/32.md

185 B

Menene alamar da ya bayyana Yesu ɗan Allah ga Yahaya?

Alamar shi ne duk wanda Yahaya ya gan Ruhun ya sauka ya kuma zauna a kansa, shine wanda ke yin baftisma cikin Ruhu mai tsarki.