ha_tq/jhn/01/29.md

299 B

Menene Yahaya ya ce a loƙacin da ya gan Yesu ya na zuwa wurinsa?

Ya ce, "Duba, ga Dan Ragon Allah wanda ke ɗauke zunubin duniya".

Don menene Yahaya ya zo da yin baftisma da ruwa?

Ya zo ya na baftisma da ruwa domin a bayyana Yesu, Dan Ragon Allah wanda ke ɗauke zunubin duniya ga Isra'ila.