ha_tq/jhn/01/16.md

361 B

Menene mun karba daga cikar wannan da Yahaya na shaida?

Daga cikarsa ne muka karbi alheri akan alheri.

Menene ya zo ta wurin Yesu?

Alheri da gaskiya sun zo ta wurin Yesu Almasihu.

Wanene ya gan Allahn a ko yaushe?

Babu mutumin da ya gan Allah a ko yaushe.

Wanene ya bayyana man Allah?

Shi wanda ke jingine da kirjin Uba, shi ya bayyana mana shi.