ha_tq/jhn/01/10.md

300 B

Ko duniya ta san ko ta karbi hasken da Yahaya ya zo ya shaida?

10Yana cikin duniya, kuma an halicci duniya ta wurinsa, amma duniya bata san shi ba. 11Ya zo wurin nasa, amma nasa basu karbe shi ba. Duniyar ba ta san hasken da Yahaya ya zo ya shaida ba kuma mutanen wannan hasken basu karbe shi ba.