ha_tq/jhn/01/06.md

176 B

Menene sunan mutumin da Allah ya aiko?

Sunarsa Yahaya.

Menene Yahaya ya zo yi?

Ya zo a matsayin mai ba da shaida game da hasken, domin kowa ya ba da gaskiya ta wurinsa.