Ya yi masa magana da halkali sai ya ba shi kujerar girma. Ya cire rigar Yahoiyakim na kurkuku ya sa shi ya ci a taburin saya kuma ba shi kuɗin cin abinci kullum har mutuwarsa.