ha_tq/jer/52/15.md

156 B

Menene Nebukadnezzar ya yi wa matalautan mutanen da ke Urushalima?

Ya dauki wasun su zuwa bauta sai ya bar wasun su su yi aiki a garkin inabi da gonaki.