ha_tq/jer/52/12.md

167 B

Menene Nebukadnezzar ya yi a Urushalima?

Ya kona gidan Yahweh, da fadr sarkin da dukkan gidaje masu muhimman ci, sai ya hallaka ganuwar da ke kiwaye da Urushalima.