Sarkin ya yanka 'yayan Zedekiya a gaban sa sai ya cire idanun Zedekiya ya daure shi da sarka ya kai shi Babila.