# A inane Kaldiyawan (mutanen Babila) suka kama Zedekiya da mutanen sa?
Sun kamasu a filin kogin Urdun kusa da sararin Yariko.